best new gospel songsChristian praise and worshipdj mix nigeria gospel songsfree mp3 downloadsgospel music 2022gospelmusiclastest gospel songslastest worship songsLatest NewsLatest trending gospel songs 2021Musicmusic promotionnaija gospelmusicNew gospel songs 2021 in nigerianigerian high praise songs list mp3powerful gospel songs in ghanapowerful gospel songs in nigeriapowerful gospel songs in the worldrevelationmusicrevelationmusikTiktok gospel songs 2021Top 10Top 5
MARCUS G – GIDA MAI DARAJA ( ft TARMA T SARKI) Mp3 Download
MARCUS G – GIDA MAI DARAJA ( ft TARMA T SARKI) Mp3 Download
GIDA MAI DARAJA ft TARMA T SARKI
DOWNLOAD NOW!
INTRO
Ehh
Is another one
Marcus G – – – and
Timta— ehh
CHORUS
(Lead)
Yaushene
Zakazo
Ka kaimu gida
Gida nan
Mai daraja
(All)
Yaushene—
Yaushene
Zakazo—
Zakazo
Ka kaimu
Ka kaimu gida
Gidan nan
Gidan nan
Mai daraja
Mai daraja
Yaushene—
Yaushene
Zakazo—
Zakazo
Ka kaimu gida
Gidan nan
Gidan nan
Mai daraja
Eh
Mai daraja
MARCUS G – GIDA MAI DARAJA ( ft TARMA T SARKI) VERSE 1
Yesu yace—
Cen gidan uba na
Akoi gidaje da dama eh
Indan ba haka ba
Dana gaya maku
Yesu yace—
Za inje
Cen gida uba na
In shirya maku wuri
Da zaku zauna
Indan ba haka ba
Dana gaya maku
Ooohhhh
Gidan uba na
Gida ne mai dadi
Gida uba na
Gida ne mai tsarki
Gida uba na
Gida ne mai haske
Mai daraja
REPEAT CHORUS
MARCUS G – GIDA MAI DARAJA ( ft TARMA T SARKI) VERSE 2
My prayer some day
Is to be with you—God
Is to be where you are
Seated right before
O—my King
Eye eyeh—
Not as a stranger
But as a daughter
With her Father God—
A wurinka
A kwoi jin dadi
Ai babu wahala
Ooooooh
Lord this is where
This is where I wanna be God
That’s where you are
O God—
Lord this is where
This is where you are
That’s where I always wanna be too
So I can meet you someday